iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta bayyana cewa, gasar kur’ani ta duniya da za a gudanar a kasar an bata suna gasar Sheikh Khalil Husri .
Lambar Labari: 3483433    Ranar Watsawa : 2019/03/07